• Labaran yau

  Yadda wani mutum da matarsa suka yi mutuwar gaggawa. Hotuna

  Wani mutum da mtarsa sun gamu da ajali a kan hanya bayan wata mota kirar Hilux ta buge su kuma ta bi ta kansu yayin da suke dawowa daga kasuwa a kan babur da mijin ke tukawa ranar Asabar a Amudo da ke Nkanu a jihar Enugu .

  Tuni dai aka kawar da gwakin wadannan ma'aurata da jama'a suka kewaye gawarsu cikin tausayi wasu kuma suna kuka ganin yadda miji da mata masoya juna matuka suka mutu a lokaci daya sakamakon wannan hadari.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani mutum da matarsa suka yi mutuwar gaggawa. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });