• Labaran yau

  Yadda wani dansandan bayar da hannu ya gamu da ajali a motarsa. Hotuna

  Safeton dansanda kula da ababen hawa wstau Traffick,  Oluwaseun Soyebo ya mutu a wani mumunar hadarin mota da ya rutsa da shi a garin Lagos ranar Laraba.

  Majiyar isyaku.com ta ce safeton ya gamu da ajalinsa ne bayan ya tashi daga wajen aiki kuma yake kan hanyarsa ta zuwaa gida a rukunin gidaje na Happy Land da ke Olokonla, ba tare da saninsa ba sai ya afka ma wata motar Tilera da aka ajiye a kan titi ba tare da saka wata alama cewa motar a tsaye take  a kan titi ba sai ya shige karkashin tilera da motarsa.Wannan lamarin ne ya sa motar ta murkushe safeton har lahira.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani dansandan bayar da hannu ya gamu da ajali a motarsa. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });