• Labaran yau

  Yadda rashin dangana ya kai matashi ga wulakanci da tazarci

  Wani matashi da ya shahara wajen kwace wayar salula daga hannun jama'a a bisa babur ya shiga hannu bayan an kama shi yayin da ya yi kokarin kwace wayar salula daga hannun wani a kan babur amma Allah bai bashi sa'a ba kuma aka kamashi a Sapele na jihar Delta.

  Wannan matashi dai ya sha dan karen duka a hannun yan banga a garin Sapele wadanda suka gudanar da takaitaccen bincike a kansa kafin su mika shi ga yansanda.

  Wannan majiyi karfi dai ya tozarta domin dai yan banga sun wulakanta shi kafin su mika shi ga 'yansanda.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda rashin dangana ya kai matashi ga wulakanci da tazarci Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });