• Labaran yau

  Yadda motar tilera ta kashe mutane da dama bayan burki ya kwace wa direba. Hotuna

  Wata babban motar Tilera da burki ya kwace mata, ta yi sanadin kashe mutane da dama bayan ta bi ta kansu  a hanyar Upper Iweka da ke jihar Anambra ranar Laraba. Majiyar isyaku.com ta ce motar ta kwace wa direbanta ne daga asibitin Toronto zuwa shatetelen NITEL da ke Upper Uweka. Tuni aka adana gawakin wadanda suka mutu a asibitin Toronto.  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda motar tilera ta kashe mutane da dama bayan burki ya kwace wa direba. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });