• Labaran yau

  Yadda karfe ya shige gap da al'aurar wata yarinya bayan ta fada cikin wani gwata

  Wata yarinya da take dawowa daga wajen daukan darasi watau Lesson ta yi kuskure ketare wani gwata da ba a kammala ba kuma ta fada ciki, lamari da ya sa daya daga cikin karafan da aka saka a kankaren siminti da ake yin gwatan da shi ya shige gab da al'aurarta a garin Sapele da ke jihar Delta ranar Laraba.

  An garzaya zuwa Asibiti da yarinyar kuma ta sami kulawan Likita, amma wannan yha faru ne sakamakon yadda aka fara aikin wannan gwata amma ba'a kammala shi ba.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda karfe ya shige gap da al'aurar wata yarinya bayan ta fada cikin wani gwata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });