• Labaran yau

  Yadda dansanda ya bindige Kare bayan ya yi wa yaro cizon ajali ya ciji yarinya a duwawu

  An kashe wani Karen Rottweiler bayan Karen ya yi ma wani dan karamin yaro cizon ajali a wata Makarantar Framare a Port Harcourt na jihar Rivers da safiyar yau.

  Majiyar ISYAKU.COM ta ce lamarin ya faru ne da safiyar yau yayin da 'yan kananan yara ke cikin wata Makaranta da bata da shinge, sai wani Maigadi ya bude kofar gidan da yake gadi shi kuma Karen ya fito da gudu ya nufi Makarantar kai tsaye da take kusa da gidan.

  Daga bisani Kare ya ciji wari dan karani yaro wanda hakan ya zama ajalisa,  kuma sai Karen ya kara gaba a cikin Makarantar ya ciji wata karamar yarin a duwawu, amma ita ta tsira da raunuka.

  Rahotanni daga wani wanda lamarin ya faru a gaban idonsa ya ce, ganin haka ke da wuya sai wani 'dansanda ya harbi Karen da bindiga kuma Karen ya mutu nan take.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda dansanda ya bindige Kare bayan ya yi wa yaro cizon ajali ya ciji yarinya a duwawu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });