• Labaran yau

  Aure da zargi: Yadda tsananin kishi ya sa maigida ya sassare matarsa da adda

  Wata mata mai suna Mrs Ibukun Adebayo ta gamu da mumunar hukunci a zaman aurenta da mijinta mai suna Kehinde Adebayo bayan ya yi mata mumunar duka ya kuma yi amfani da adda ya sassare wannan matar.

  Wannan lamari ya faru ne a unguwar Saraki da ke Adigbe a birnin Abeokuta da ke jihar Ogun.

  Ma'aurartan sun shafe shekara 13 suna zaman aure, amma wannan zama yana cike da zargin cin amanar aure kamar yadda Kehinde ke zargin matarsa Ibukun, amma Ibukun ta sha musanta wannan zargin, lamari da ke sa mijinta ya dinga dukanta tare da tozarta ta.

  Bayan Kehinde ya yi wa matarsa Ibukun raunuka masu tsanani, ya yi kokarin tserewa daga Adigbe, amma yansanda suka bi shi har suka cafke wannan mutum. Ita kuma matarsa Ibukun tana murmurewa a Asibiti.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Aure da zargi: Yadda tsananin kishi ya sa maigida ya sassare matarsa da adda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });