• Labaran yau

  Tsananin kishi ya sa magidanci ya kone matarsa domin tana magana da makwabcinsa

  Wani magidanci mai tsananin kishi mai suna Mr Michael Essien ya yi wa matarsa mugun duka sakamakon haka ya yi mata munanan raunuka a birnin Ikko watau Lagos.

  Essien dan shekara 42 ya dawo ne sai ya tarar da matarsa Mariam a cikin dakin dafa abinci watau Kitchen, tare da wani matkwabcinsa da ya tsaya ta tagar dakin dafa abinci yana magana da Mariam wacce ta dora ruwan zafi a wuta domin ta tuka tuwon Semovita.

  GGanin haka ke da wuya sai lamarin ya zama rigima da ya sa Essien ya yi wa Mariam duka daga bisani ya dauko tafasashshen ruwan zafi da ta dora a wuta domin ta tuka tuwo ya kwara mata a jikinta, wanda hakan ya haifar mata da munanan raunuka sakamakon konewa da ruwan zafi.

  Jami'ai daga rudunar yansanda na Isolo sun kama Essien kuma ya amsa laifinsa lokacin bincike na yansanda. Majiyar isyaku.com ta ce yansanda sun gurfanar da Essien a gaban Kotu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsananin kishi ya sa magidanci ya kone matarsa domin tana magana da makwabcinsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });