• Labaran yau

  Su daku fataken dare an shiga hannu bayan dubu ta cika

  Wani bawan Allah mai halin Daku Fataken dare ya sha da kyar yau a unguwar Jukwoyi 2 a babban birnin tarayya Abuja bayan an kamashi ya yi sata.

  Majiyar isyaku.com ta ce wasu mutane ne suka gano wannan matsashi ya balle wani gida ya shiga ya yi sata, sakamakon haka suka bi shi da gudu har suka kamashi.

  Daga bisani ya yi bayani bayan ya sha duka inda ya ajiye kayakin da yake sacewa  daga unguwar. Amma bayani sun ce wasu mutane sun hana a halaka shi amma aka mikashi ga jami'an tsaro.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Su daku fataken dare an shiga hannu bayan dubu ta cika Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });