• Labaran yau


  Siyasa ba da gaba ba, Gwamna Tambuwl ya kai ziyarar ta'aziyya ga Wamakko

  Gwamnan jihar Sokoto Alh. Aminu Tambuwal ya kai ziyarar ta'aziyya ga tsohon Gwamnan jihar Sokoto Alh. Aliyu Magatakarda Wamakko bayan Allah ya yi wa dan'uwansa rasuwa wanda shi ne Uban kasar Wamakko a jihar Sokoto.

  Shafin gwamnatin jihar Sokoto a kafar sada zumunta na Twitter, ta ruwaito cewa " Siyasa ba da gaba ba, yau Gwamnan jihar Sokoto ya kai ziyarar ta'aziyya ga tsohon Gwamnan jihar Sokoto Aliyu Magatakarda Wamakko bayan dan uwansa ya rasu wanda shi ne unan kasar Wamakko".

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Siyasa ba da gaba ba, Gwamna Tambuwl ya kai ziyarar ta'aziyya ga Wamakko Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama