Saurari sabuwar waka da aka yi wa Gwamna Bagudu mai taken 'BULLDOZER" a jihar Kebbi

Wani hazikin matashi kuma mawakin mai tasowa a garin Birnin kebbi na jihar Kebbi mai suna Abdul-lateef Idris wanda ake ma inkiya da Abdul autan waka ya rera wa Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu wata sabuwar waka da ke dauke da taken BULLDOZER sarkin aiki.

A cikin wannan waka, Autan waka ya bayyana irin ayyuka da Dan Bagudu ya yi a fadin jihar Kebbi kamar yadda ya zano su baiti baiti.

Daga Dan Bagudu alhairi ne, zuwa Sarkin noma yanzu kuma ga BULDOZER waka daga ainihin dan gida wanda ba odansa aka yi ba daga waje. Saurari kadan daga cikin wakar da nan ba da dadewa ba Abdul-lateef zai saki a dandalin gabatarwa domin kaddamar da shi a jihar Kebbi.DAGA ISYAKU.COM

 Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN