• Labaran yau

  Masoyiya da daba wa masoyinta wuka a ido domin yana zance da wata a wayar salula

  Wani matashi mai suna Mr Abeulah ya gamu da ibtila'in kishi bayan masoyiyarsa mai suna Miss Alice Peter ta samo zangareren wuka ta auna shi ta daba masa a ido a jihar Delta.

  ISYAKU.COM ya jiyo cewa ita wannan masoyiyar tasa, ta aikata wannan danyen aiki ne saboda yana zance da wata mace kuma ita Alice tana cikin dakin, ganin haka ne ya sa ata harzuka ta je ta dauko wuka ta daba amasa a aido wai domin ta koya masa hanakali.

  Tuni dai aka cafke Alice kuma tana amsa tambayoyi yayin da saurayi sarkin soyayya yake jinya a wani Asibiti.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

   Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Masoyiya da daba wa masoyinta wuka a ido domin yana zance da wata a wayar salula Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });