• Labaran yau

  Ma'aikacin wutan lantarki ya mutu bayan lantarki ya kashe shi lokacin yanke wuta

  Wani ma'aikacin wutan lantarki na Abuja AEDC Muhammed Lawal ya gamu da ajalinsa a garin Keffi bayan wutan lantarki ya kashe shi ranar Laraba.

  Muhammed tare da abokan aikinsa sun je garin Keffi domin yanke wutan wadanda basu biya kudin wuta ba, sai suka sanar da ofishinsu cewa a kashe wutan wannan layi domin za su gudanar da aiki.

  Amma bayan Muhammed ya hau cabe ya fara yanke wuta, sai aka mayar da wutan, lamari da ya sa Muhammed ya mutu a kan cabe na wutan lantarki nan take.

  An gudanar da Jana'izan Muhammed bisa tsarin Musulunci. Ya mutu ya bar mata daya ada yara biyu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ma'aikacin wutan lantarki ya mutu bayan lantarki ya kashe shi lokacin yanke wuta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });