• Labaran yau

  Karanta abin da Jaruma Rahma Sadau ta fada game da rayuwar Duniya

  Fitacciyar Jarumar masana'antar Fina finai na Kannywood Rahma Sadau ta ce " Kada ka bari wani abu ya hana ka ci ma burinka a rayuwa" Rahama ta yi wannan bayani ne a shafinta na sada zumunta a yanar gizo.

  Idan baku manta ba, Rahma ta kasance a fuskar labarai a baya bayan an zarge ta da aikata ba daidai ba a wani faifen bidiyo na waka da ta fito a ciki. Kuma sakamakon haka ya sa mashahurin mawakin nan na kasar Amurka watau Akon ya gayyace ta kuma ta dira kasar Amurka inda lamarin ya zama mata alhairi bisa manufar wasannanin kwaikayo.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abin da Jaruma Rahma Sadau ta fada game da rayuwar Duniya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });