KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato


Legit Hausa

Sakamakon zabe Bauchi: PU Kofar Magaji 004B Dambanawa, Dambam LGA, APC: 99 PDP: 99 BAUCHI Gindin Durumi PU, Bauchi APC 288 PDP 358 BAUCHI PU 036, Kofar Adamu Umar, Katagum LGA APC 46 PDP 159 Bauchi: Kofar Fada Babba(006), Dambam ward, Dambam LGA APC: 260 PDP: 217

Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, ya kada kuri'arsa da ranan nan misalin karfe daya a Ajikamai ,karamar hukumar Shendam na jihar Gwamnan jihar Bauchi, Abdullahi Mohammed Abubakar, ya kada kuri'arsa a Makama Sarkin Bali, Gindin Durumi Area, Bauchi.

Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye.

Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyyunsu: Jihar Gombe: 1. Bayero Nafada PDP 2. Mohammed Inuwa APC Jihar Plateau: 1. Simon Lalong APC 2. Jeremiah Useni PDP Jihar Bauchi: 1. Mohammad Abubakar APC 2. Mohammad Ali Pate PRP 3. Bala Mohammed PDP

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post