Kai-tsaye: Yadda zaben gwamnoni da 'yan majalisun jiha ke gudana a Sokoto, JIgawa da Kebbi


Legit Hausa

A karamar hukumar Rabba da ke jihar Sokoto, jam'iyyar PDP ta sha kasa a hannun jam'iyyar APC kamar yadda aka sanar da sakamakon karamar hukumar:

1.      Karamar hukumar Rabba Kujerar gwamna APC 16,535 PDP 13,232 Rahotanni daga jihar Sokoto sun nuna cewar an saki sakamakon karamar Tambuwal, mahaifar gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal. Ga sakamakon kamar haka: 2. Karamar hukumat Tambuwal Adadin ma su kada kuri’a:123,749 Aadadin ma su kada kuri’a da aka tantance: 75,941 Kujerar gwamna APC: 29,081 PDP: 42,830 Majalisar dokoki APC: 15,328 PDP: 24,547 3. Karamar hukumar Kware Sakamakon kujerar gwamna APC 19,001 PDP 20,011 4. Karamar Sokoto ta Arewa Sakamakon Kujerar gwamna APC 12,341 PDP 15923 5. Karamar hukumar Binji Sakamakon Kujerar gwamna APC 10,699 PDP 12,327 6. Karamar hukumar Kware Sakamakon zaben gwamna Sakamakon kujerar gwamna APC 19,001 PDP 20,011 7. Karamar hukmar Silame APC 12341 PDP 15923 8. Karamar hukmar Bodinga Sakamakon kujerar gwamna APC 20,779 PDP 21,416 9. Karamar hukumar Issa Sakamakon kujerar gwamna APC 16,762 PDP 23,911
2.       
3.      Zan rugumi kaddara idan na fadi zabe - Tambuwal Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ce zai rungumi kaddara ya amince da sakamakon zabe idan ya sha kaye. A yayin da ya ke jawabi bayan kada kuri'arsa, Tambuwal ya ce Allah ne ke bayar da shugbanci su kuma al'umma kawai nasu fada ne. Kamar yadda aka sani, a yau Asabar 9 ga watan Maris ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ke gudanar da zabukkan gwamnoni da 'yan majalisun jihohi a jihohi 29 na Najeriya.
4.       
5.      Kamar yadda aka zaba, Legit.ng za ta kasance tare da ku domin kawo muku abubuwan da ke wakana a jihohi inda a wannan shafin za mu rika kawo muku yadda zaben ke tafiya a jihohin Sokoto, Jigawa da Kebbi.
6.       
7.      Daga jihar Sokoto: Tsohon gwamna Aliyu Wamako ya kada kuri'arsa Manyan 'yan takarar gwamna a jihohin sune:
8.       
9.      Jihar Sokoto 1. Ahmad Aliyu - Jam'iyyar APC 2. Aminu Tambuwal - Jam'iyyar PDP Rahotannin da muka samu daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu 'yan daba sun hana al'umma kada kuri'a a Magajin Gari da ke karamar hukumar Sokoto ta Arewa.
10.   
11.  Jihar Jigawa 1. Muhammadu Badaru - Jam'iyyar APC 2. Aminu Ibrahim - Jam'iyyar PDP 3. Bashir Adamu - Jam'iyyar SDP Rahoton da Legit.ng Hausa ta samu daga jihar Jigawa sun nuna cewar an saki sakamakon karamar Babura, mahaifar gwamnan jihar, Mohammed Abubakar Badaru. Ga sakamakon kamar haka: Karamar hukumar Babura Kujerar gwamna APC 43,601 PDP. 9,113 SDP. 1,184 Majalisar dokoki APC 26,043 PDP 4,610 Karamar hukumar Kafin Hausa Gwamna APC: 38,989 PDP: 10,133 SDP: 7,725 JIhar Kebbi 1. Abubakar Bagudu - Jam'iyyar APC 2. Isa Galaudu - Jam'iyyar PDP A halin yanzu dai an kammala zabe a mafi yawancin rufunnan zabe na jihohin Najeriya har ma an fara kirga kuri'un. Jihar Kebbi Karamar Hukumar Bunza, Mazabar Maidahini Zaben Gwamna : APC = 1,846; PDP = 92 Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 1,822; PDP = 91 Karamar Hukumar Koko Besse, Mazabar Takware Zaben Gwamna: APC = 1,232; PDP = 45 Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 1,230; PDP = 41 Karamar Hukumar Maiyama, Mazabar Kawara/S/Sara Zaben Gwamna: APC = 4,048; PDP = 40 Zaben 'Yan Majalisar Jiha : APC = 4,049; PDP = 32 Zaben Gwamna PU 012, Rumfar Iyan Gwandu, Mazabar Marafa APC: 572 PDP: 7 Yan Majalisar Jiha APC: 574 PDP: 15 PU 002, Rumfar zaben Nasarawa Zaben Gwamna APC: 526 PDP: 98 'Yan Majalisar Jiha APC: 402 PDP: 203 PU 008, GRA Kindi Zauro, gundumar Nasarawa Zaben Gwamna APC: 354 PDP: 87 'Yan Majalisar JIha APC: 303 PDP: 104 PU 006, Garkar Mai-Alelu APC: 745 PDP: 23 Zaben Majalisar Jihar APC: 734 PDP: 23 Latsa Jihar Sokoto PU 04/003A Karamar Hukumar Bodinga Zaben Gwamna APC : 137 PDP : 91 04/003 B Zaben Gwamna APC : 139 PDP : 111 Jihar Jigawa PU UNIT 003, Chaichai Tsohuwa, Karamar hukumar Dutse. Zaben Gwamna APC 275 PDP 65 Zaben Majalisar Jiha APC 277 PDP 65 Sakamakon zaben gwamna a jihar Sokoto: Zaben Gwamna: PU 27, Sultan Tambari secondary school, Gwardabawa LGA PDP: 116 APC: 126 Zaben Majalisar jihar: PU 006, Sultan Tambari Secondary School APC: 72 PDP: 86 Jihar Sokoto Kaita Yabo, 029, Karamar hukumar Sokoto ta Kudu, Sokoto Zaben Gwamna APC: 38 PDP: 50 Lalatattu: 1 Zaben 'Yan Majalisar Jiha APC : 42 PDP: 45 PPA: 1 Lalatattu: 2 Jihar Sokoto

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN