KAI TSAYE: Sakamakon zaben kujerar gwamna a jihohin Borno, Adamawa da Yobe


Legit Hausa

Tirya Tiryan ya ga yadda sakamakon zaben ke kasancewa kamar yadda Turawan Zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta wakilta a jihohin Borno, Yobe da kuma Adamawa. Jihar Borno Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta tabbatar da nasarar 'dan takarar gwamnan jihar Borno na jam'iyyar APC, Farfesa Babagana Umara Zulum wanda ya samu kuri’u 1,175,440.

Farfesa Zulum ya doke babban abokin adawarsa, Muhammad Alkali Imam na jam’iyyar PDP, wanda ya samu kuri’u 66,115 kacal. Karamar Hukumar Mafa APC: 53,011 PDP: 163 Karamar Hukumar Ngala APC: 42,409 PDP: 1,942 Karamar Hukumar Magumeri APC: 22,261 PDP: 122 Jihar Yobe Da sanadin shafin jaridar The Cable mun samu cewa, dan takarar kujerar gwamnan jihar Yobe a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC, Mai Mala Buni, ya lashe zaben gwamnan jihar Yobe kamar yadda hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta zayyana.

Rahotanni sun bayyana cewa, Mai Mala Buni, ya lashe zaben gwamnan jihar Yobe da kimanin kuri'u 444,013, inda ya lallasa babban abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, Umar Bello Iliya, da ya samu gamayyar kuri'u 95,703.

A jiya Lahadi jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, dan takarar kujerar gwamnan jihar Yobe a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC, Mai Mala Buni, shine ke kan gaba yayin da lashe sakamakon zaben kananan hukumomi 9 na jihar Yobe.

Karamar Hukumar Damaturu APC: 26,087 PDP: 3,760 Karamar Hukumar Bade APC: 32,213 PDP: 8,854 Karamar Hukumar Karasuwa APC: 24,263 PDP: 2,762 Karamar Hukumar Bursari APC: 20,657 PDP: 2,813 Karamar Hukumar Gulani APC: 21,765 PDP: 4,576 Karamar Hukumar Fika APC: 36,519 PDP: 9,552 Karamar Hukumar Tarmuwa APC: 11,338 PDP: 3,925 Karamar Hukumar Nangere APC: 25,698 PDP: 4,765 Karamar Hukumar Gujba APC: 17,714 PDP: 1,119 Jihar Adamawa Karamar Hukumar Mubi North APC: 31,794 PDP: 16,667 Karamar Hukumar Yola North APC: 20,979 PDP: 24,383 Karamar Hukumar Song APC: 17,439 PDP: 24,764 Karamar Hukumar Michika APC: 13,224 PDP: 24,504 Karamar Hukumar Shelleng APC: 15,880 PDP: 11,139 Karamar Hukumar Yola South APC: 21,941 PDP: 17,432 Karamar Hukumar Mayo-Belwa APC: 14,198 PDP: 19,897 Karamar Hukumar Girei APC: 14,976 PDP: 14,115 Adamawa State, Girei LGA APC:14,976 PDP: 14,115 Adamawa Shelleng LGA. ADC: 3699 APC:15,880 PDP: 11,135 Mubi North LG APC - 31,794 PDP - 16,667 ADC - 2,810 ANP - 91 SDP - 883 Borno: Ngala LGA APC: 42,409 PDP: 1942 Borno: Magumeri LGA APC: 22,261 PDP: 122 Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alh Atiku Abubakar, ya kada kuri'arrsa a garin Yola, jihar Adamawa. Yayi kira ga jama'a su kada kuri'unsu cikin lumana kuma su kare kuri'unsu. Yace:

"Na kada kuri'ata yau a rumfar zabena dake Yola. Ina kira ga dukkan wadanda basuyi zabe ba su yi cikin lumana kuma su kare zabensu."

Gwamnan jihar Adamawa, Bidow Jibrilla, ya kada kuri'arsa a Manawachi 01 PU dake Mubi, jihar Adamawa. Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye. Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyyunsu: Jihar Adamawa: 1. Ahmed Fintiri PDP 2. Jibrilla Bindow APC 3. Mohammad Nyako ADC Jihar Borno: 1. Babagana Umarar Zulum APC 2. Mohammed Imam PDP Jihar Yobe: 1. Mai Mala Buni APC 2. Umar Iliya Damagum PDP



DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN