• Labaran yau

  Jami'in FRSC ya raunata matarsa da mugun duka domin bata haifi da namiji ba

  Wata jami'ar hukumar kiyaye hadurra na FRSC a jihar Ebonyi mai suna Mrs Mary Abua ta sha dan karen duka a hannun maigidanta mai suna Mr Stephen Abua wanda shi ma jami'in FRSC ne, kuma har maigidanta ya yi mata munan raunuka saboda Allah bai bata da namiji ba a zaman aurensu.

  Rahotanni sun ce Mr Abua ya tsani matarsa ne saboda har yanzu bata haifi da namiji ba, sakamakon haka ya dau haushin Duniyarnan ya dora wa matarsa tare da matsanancin tsana.

  Abua dan asalin kabilar Ogoja ne a jihar Cross Rivers.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami'in FRSC ya raunata matarsa da mugun duka domin bata haifi da namiji ba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });