• Labaran yau

  Ina son mijina duk da wannan duka da ya yi mani - Wata matar aure

  Soyayya ruwan zuma ce inji Hausawa, wannan labarin wata mata ce da ta sha dan karen duka da ya canja fuskarta a hannun maigidanta, amma abin mamaki shi ne, yayin da makwabta suka shigo cikin lamarin domin ganin cewa sun hada mijinta da hukumar da ke sa baki a lamurran tashin haknkali a gidajen ma'aurata domin hukunta shi, sai wannan mata ta ce alam baran hakan ba za ta faru ba domin dai ita tana son maigidanta !.


  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ina son mijina duk da wannan duka da ya yi mani - Wata matar aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });