• Labaran yau

  Ina jima'i da 4 dag cikin matana a kullum, Magidanci mai mata 28 da yaya 111

  Wani bawan Allah dan kasar Zimbabwe mai suna Shadreck Chimbare ya ba mutane mamaki bayan ya gaya wa Duniya cewa yana da mata 28 da yaya 111 yayin da yake zantawa da jaridar Mirror na kasar Zimbabwe.

  Tsohon dan yakin kwatar yanci daga turawan mulkin mallaka a kasar ta Zimbabwe, Shadreck Chimbare ya ce yana yin jima'i da 4 daga cikin matansa 28 a kowane rana, kenan yakan sadu da dukkannin matansa akalla sau daya a kowane mako.

  Shadreck Chimbare ya ce yana gane dukkannin yayansa tare da sunayensu ba tare da uwayensu sun taimaka masa wajen gane yayansa ba tare da sunayensu. Ya kuma kara da cewa 58 daga cikin yayansa maza ne kuma babba daga cikinsu shi ne mai shekara 26 wanda ke cikin rundunar sojin kasar Zimbabwe kuma shi ma dansa yana da mata 3 a halin yanzu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ina jima'i da 4 dag cikin matana a kullum, Magidanci mai mata 28 da yaya 111 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });