• Labaran yau

  Hattaraa yan mata, an kama saurayi da ke kokarin sayar da Pant na yanmata a N300.000

  Asirin wani saurayi ya tonu a jihar Edo bayan an kamashi da Pant na yan mata masu yawa yayin da yake kokari zuwa wajen da zai sayar da su.

  Majiyar isyaku.com ta ce shi wannan saurayi yana son ya sayar da wadannan Pant ne a kan N300.000 watau dubu dari uku kafin dubu ta cika.

  Yanzu haka satar Pant na yan mata har da manyan mata ya zama ruwan dare a kudancin Najeriya, kuma ana zargin cewa ana amfani da wadannan Pant domin dalilai irin na tsafi domin neman wata biyan bukata.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hattaraa yan mata, an kama saurayi da ke kokarin sayar da Pant na yanmata a N300.000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });