• Labaran yau

  An kashe DPO da mutum 5 har da mata a farmakin yan bindiga a wani caji ofis - Hotuna

  Yan bindiga kimanin mutum 10 sun kai hari wani caji ofis kuma suka kashe mutum 3 maza da mata biyu ciki har da DPO ranar Talata 12 ga watan Maris a Afuze nakaramar hukumar Owan na gabas.

  Majiyar isyaku.com ta ce yan bindigar sun shigacaji ofis din ne da dare suka yi ta harbin mai uwa da wabi suka kashe DPO da sauran jama'a daga bisani suka saki sauran mutane da yansandan suka tsare a caji ofis.

  Yanzu haka rundunar yansanda na jihar Edo ta dukufa wajen gano tare da cafke wadanda suka aikata wannan aiki.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe DPO da mutum 5 har da mata a farmakin yan bindiga a wani caji ofis - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });