• Labaran yau

  An kama wani mutum yana lalata da matar aure a wani kango gida. Hotuna

  Wani mutum ya tozarta tare da wata mata bayan wasu matasa sun kama su suna lalata a cikin wani kangon gida a kudu maso gabacin Najeriya.

  Matasan sun kama wannan mutum tsirara turmi tabarya suna zina tare da wata mata wanda aka tabbatar cewa matar aure ce.

  Matasan sun sa mutumin da aka kama ya fito tsirara suka tilasta shi ya yi tafiya kuma suna daukansa hotuna tsirara.

  Babu wani cikakken rahoto kan yadda lamarin ya karasa kawo yanzu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama wani mutum yana lalata da matar aure a wani kango gida. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });