• Labaran yau

  An kama Pasto da ke luwadi da kananan yara bayan ya boye a cikin silin

  Jami'an yansanda abirnin Lagos sun cafke wani Pasto mai suna Prince Chizemdere Ezuma bisa laifin zargin aikata luwadi da kananan yara tare da harbinsu da kwayaar cutar HIV.

  Yansanda daga rundunar yansanda na Ejigbo ne suka kama wannan Pasto bayan ya boye a cikin silin na gidansa fiye da awa 2, kafin yansandan suka bukaci karin jami'ai domin a cafke shi.

  Watanni uku da suka agabata wannan Pasto ya tsere bayan wani yaro ya tona asirinsa, amma bayan ya dawo ne saai wani ya rada wa yansanda cewa ya dawo yana cikin gidan.

  Kafin wannan lamari dai Pasto Ezuma shi ne babban Limamin Mujam'ar Jesus Intervention Household Ministry da ke Ejgbo a birnin Lagos.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama Pasto da ke luwadi da kananan yara bayan ya boye a cikin silin Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });