• Labaran yau

  An haifi jaririya dauke da rubutun sunan Allah a Sokoto


  Legit Hausa

  Rahotanni da ke zuwa mana yayi ikirarin cewa an haifi wata jaririya dauke da rubutun sunan Allah a wasu bangarori na jikinta ciki harda kirjinta.

  Anyi zargin cewa yarinyar na dauke da rubutune a jirginta, jinta da kuma bayanta. An tattaro cewa an haifi jinjirar ne a ranar 2 ga watan Maris, sannan kuma haihuwarta ya janyo hankulan mazauna Sokoto da dama wadanda ke tururuwan zuwa ganin abunda mahaifiyar yarinyar, Saratu Yusuf ta bayyana a matsayin baiwa daga Allah.

  Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa an haifi yarinyar a cikin iyalai hudu. An kuma haife ta ne a asibitin yan sanda da ke hanyar Barth Sokoto, mahaifiyar yarinyar ta bayyana cewa ta haifeta kamar kowa sannan cewa ba ta fuskanci wani bakon lamari ba a lokacin da take dauke da cikin yarinyar.

  Saratu wacce ta haifi jinjirar tare da mijinta na shekara 16, Alhaji Hussaini, ta bayyana cewa ta lura da yadda fatar jikin yarinyar yaki huduwa. Ta bayyana cewa a lokacin da suka yi kokarin huda mata kunne, ba abunda ya shia jikinta.

  Da take nuna farin cikinta, mahaifiyar yarinyar ta bayyana cewa abun farin ciki ne samun irin wannan baiwar a gidanta. Ta kuma bayyana cewa yarinyar ta janyo hankulan baki daga kananan hukumomi daban-daban na Sokoto sannan cewa ta koma wani wuri mai shiru saboda hayaniya.

   DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An haifi jaririya dauke da rubutun sunan Allah a Sokoto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });