• Labaran yau

  An gano gawar yarinyar da batagari suka yi mata fyade har ta mutu

  An yi ma wata yarinya fyade har ta mutu ranar Laraba a Enugu Ezike da ke karamar hukumar Igbo Eze a jihar Enugu.

  ISYAKU.COM ya jiyo cewa mahaifin yarinyar mai suna Mr Jonathan ya kaita wajen da take daukan darasi domin shirin jarabawar shiga Jami'a watau UMTE a kan babur dinsa.

  Amma bayan ya koma domin ya dauko ta sai aka shaida masa cewa aik wani ya rage ma diyarsa hanya watau ya bata LIFT.

  Jin haka ya sa mahaifinta ya koma gida, amma bayan da bai ganta ba har karfe 8 na dare sai aka fara nemanta kafin a gano gawarta cikin yanayi mai ban tausayi kuma an kasheta bayan an yi mata fyade.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gano gawar yarinyar da batagari suka yi mata fyade har ta mutu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });