• Labaran yau

  An cafke direba da ke ba barayin mutane labarin sirri

  Wani matashi mai suna Osieke ya sha dan karen duka kuma ya wulakanta bayan kungiyar banga ta OSPAC na ajihar Rivers ta kamashi biza zargin yana bayar da labarin sirri ga masu sace mutane a fadin jihar.

  Osieke ya daku kuma aka jike shi da ruwa bayan ya suma yayin da ake gudanar da bincike a kanshi a harabar ofishin OSPAC.

  Wanda ake zargin direban mota ne a tashar mota na Elele da ke jihar Rivers.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An cafke direba da ke ba barayin mutane labarin sirri Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });