• Labaran yau

  Allah ya tona asirin wani kato da ke shiga irin na mata da hijabi

  Asirin wani matashi ya tuna bayan yansanda sun bankado cewa ashe kato ne ya yi shigar mata. Dubun Mutuku Nzambia dan shekara 24 ta cika ne bayan yansanda sun kama shi a gundumar Makueni da ke kasar Kenya.

  Majiyar isyaku.com ta ce makwabta sun kula da take-taken wata budurwa sanye da Hijabi a unguwar, sai suka shaida ma yansanda da suka dira a gidan wani dan asalin kasar Somalia mai suna Idris Kororo wanda ya ranta na kare bayan ya gan yansada da suka bi shi suka kasa kamashi.

  Amma yansandan sun cafke Mutuku, bayan sun tafi da shi ofis ne suka gano cewa ashe kato ne ya yi shigar mata kuma yake amsa sunan Farida Chemutai.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah ya tona asirin wani kato da ke shiga irin na mata da hijabi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });