• Labaran yau

  Allah wadai, karanta abin da ya jawo ma wannan kato wulakanci a gidan wasu yan mata

  Dubun wani matashi ta cika da safiyar yau bayan Allah ya tona asirinsa lokacin da ya shiga gidan wasu 'yan mata ya saci wayar salula guda biyu a Sapele na jihar Delta.


  Wannan matashi ya shiga gidan wasu 'yan mata guda biyu yayin da suka shiga dakin wanka, sai wannan matashi ya sulale ya shiga ya sato wayayoyinsu, amma kafin ya fita sai daya daga cikin 'yan matan ta fito kuma ta yi ido biyu da shi sai ya ruga da gudu.

  Ita kuma ta fito da zane a kirji ta yi kururuwa har wasu samari suka raka barawon da gudu har aka kama shi. Barawo dai ya daku kamar dakan sakwara a hannun matasa majiya karfi, an kwace wayayin kuma aka mikashi ga yansanda.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah wadai, karanta abin da ya jawo ma wannan kato wulakanci a gidan wasu yan mata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });