Shugaban jam'iyar APC na kasa Adam Oshiomhole, ya zargi hukumar INEC da hada baki da jam'iyar adawa ta PDP.
Oshiomhole ya yi wannan zargin ne safiyar Litnin a lokacin wani taro na masu ruwa da tsaki na jiam'iyar APC a Abuja inda ya zargi INEC cewa ta shaida wa jam'iyar PDP kafin ta dage zaben ranar Asabar da ta gabata.
Adams Oshiomhole ya ce " Zan iya dafa A;qur'ani da hannuna cewa INEC ta san da cewa za ta daga zabe kuma ta shaida wa PDP haka domin kada ta barnata dukiya".
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi