Kalli yadda wani barawo ya zura hannu a cikin wata mota da ke tafiya a hankali a kan titi sakamakon cinkoson ababen hawa a hanya domin ya saci wayar salula, amma sai fasinja suka cafke hannunsa. Wannan lamari ya faru ne a kasar Congo.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi