'Ya'yan Isyaku.Com Sun Sauke Alqur'ani, Waliman Sauka Ranar Lahadi 3/2/2019
February 02, 2019
Muna gayyatar al'umma Musulmi zuwa wajen Walimar saukar Alqur'ani na Hauwa'u Isyaku da Abubakar Isyaku wanda za a yi a Makarantar Islamiyya na Madrasatu Hayatul Islam da ke kusa da gidan Alh. Umaru Gwandu a Nassarawa2 Birnin kebbi, da karfe 9:00 na safe ranar Lahadi 3/2/2019.
Sanarwa daga Iyalin Isyaku Garba Zuru
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi