Yanzu-yanzu: Daga karshe, INEC ta sanya APC a jihar Zamfara


Legit Hausa

Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana cewa zata sanya sunayen yan takaran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a takardan kuri'ar jihar Zamfara.

Hukumar ta alanta hakan ne a wani jawabi da shugaban kwamitin labarai da ilmantar da masu zabe, Mr Festus Okoye, ya saki ranar Juma'a, 22 ga watan Febrairu, 2019.DAGA ISYAKU.COM

 Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post