'Yan fansho sun karyata gwamnatin jihar Kebbi kan cewa an biyasu hakkinsu | ISYAKU.COM

Fiye da 'yan fansho 450 suka mutu a jihar Kebbi yayin da suke jira Gwamnati ta kammala biyansu hakkokinsu.

Wannan hotunan wasu 'yan fansho ne a jihar Kebbi da suka taru a Masallacin Idi da ke unguwar Gesse ranar 11 ga watan Fabrairu inda suka shaida ma Duniya cewa " Maganar da Gwamna da kakakin jam'iyar APC suka yi cewa an biya su wannan ba gaskiya bane".

Sun kuma nuna rashin jin dadi kan yadda Gwamnatin jihar Kebbi ke cewa an biya su hakkinsu, alhalin ba haka zancen yake ba.

Kalli bidiyo a kasa:


DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN