• Labaran yau

  Yan Acaba Sun Karya Kofofin Gidan Gwamnatin Cross Rivers Suka Ajiye Gawa


  Mutum daya ya mutu yayin wata zafafar rigima tsakanin jami'an tsaro na gidan gwamnatin Ross Rivers a birnin Calabar da manbobin kungiyar 'yan acaba, lamari da ya tayar da hankalin ma'aikatan gidan gwamnatin Cros Rivers da ya sa wasu suka kulle kansu a cikin ofisoshinsu, wasu kuma suka boye suka fara addu'a.

  Ganin cewa manbansu daya ya mutu, sai 'yan acaban suka yi kukan kura suka karya kofar shiga gidan gwamnatin da karfi da yaji yayin da wasu daga cikinsu suka dauko gawar manbansu da ya mutu suka ajiye a daidai mashigar ofishin Gwamnan jihar Cross Rivers.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan Acaba Sun Karya Kofofin Gidan Gwamnatin Cross Rivers Suka Ajiye Gawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });