• Labaran yau

  Yadda asirin wata budurwa ya tonu, karanta abin da ta yi

  Shin talauci ne, yunwa ko rashin dangana, wata budurwa mai suna Faridat jinsin Ayiele wacce ta fito daga garin Ughiole na karamar hukumar Etsako na kudu, ta wulakanta a hannun wasu matasa bayan an kamata ta saci wayar salula a garin Auchi na jihar Edo ranar Laraba.

  Majiyarmu ta ce an kama Fridat ne bayan ta zura hannu ta saci wayar salula daga tagar wani gida, sai massu gida suka yi kururuwar barawo, saurayinta wanda suke aikata fashi tare sai ya tsere ya bar Farida wacce ta sha dan karen dudka bayan an daureta. 

  Daga bisani dai matasa sun mika Faridat ga 'yan sintiri na garin domin su mikata ga yansanda.

  DAGA ISYAKU.COM 

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda asirin wata budurwa ya tonu, karanta abin da ta yi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });