Wata mata mai shekara 25 ta haifi jarirai 7 a lokaci daya

Wata mata yar shekara 25 ta haifi jarirai 9 a gundumar Diyali na gabacin kasar Iraqi. Matar ta haifi mata 6 namiji daya, kuma tana cikin koshin lafiya.

Mahaifin jariran Youssef  Fadl ya ce baya da niyyar fadada iyalinsa, amma sai ga Allah ya kaddara cewa zai kula da yara 10, domin yana da yara 3 a can baya sai ga karin jarirai 7.

Rahotanni sun ce wannan shi ne karaon farko da aka sami irin wannan haihuwa a gabas ta tsakiya.
 
DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post