• Labaran yau

  Wani Hafsan Soji Ya Harbi Matarshi Da Bindiga AK47 Domin Ta Bukaci Ya Saketa

  Wani matashi sojan kasar Cambodia Second Lt. Vong Tol ya kashe kanshi bayan ya kashe matarshi 'yar shekara 16 domin ta bukaci ya saketa shi kuma ya ki.

  Shi dai wannan soja 'dan shekara 32 ya kashe matarsa ce mai suna Uy Sokhom bayan ya harbe ta da bindiga kirar AK47 a kirjinta a gidansu da ke gundumar gabacin Preah Vihear a kasar Cambodia.

  Second Lt. Vong Tol ya sha zargi matarsa da cin amanar aure, amma matar ta sha musanta haka. Bayanai sun ce ko a ranar Lahadi da ta gabata, makwabta sun jiyo hafsan yana rigima da matarsa da sanyin safiya kafin aukuwar wannan lamari.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani Hafsan Soji Ya Harbi Matarshi Da Bindiga AK47 Domin Ta Bukaci Ya Saketa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });