Kebbi: Shugaban jam'iyar PDP na karamar hukumar Jega ya koma APC jajibirin zabe

Wani labari da muka samu daga garin Jega na karamar hukumar Jega na jihar Kebbi ya ce shugaban jam'iyar PDP na karamar hukumar Jega Alhaji Abdullahi D. Katanga tare da mutum 3000 sun canja sheka zuwa jam'iyar APC da yammacin Juma'a.

Majiyar mu ta ce an nada Alhaji Sanusi Ladan Alelu a matsayin shugaba na rikon kwarya na jam'iyar PDP a karamar hukumar.

Wannan canjin sheka ya zo ne a ranar jajibirin zaben shugaban kasa.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN