• Labaran yau

  Kafinta Ya Mutu Bayan Ya Sharbo Wayan Wutan Lantarki Yayin Da Ya Subule

  Wani Kafinta ya gamu da ajalinsa a jihar  Delta yayin da yake aikinsa na neman abin da zai ciyar da iyalinsa bisa halaliyarsa, shi dai wannan Kafinta yana aikin buga katako ne da za a rufe wani gida a Sapele na jihar Delta sai ya subule yana neman faduwa daga saman gidan, garin neman abin da zai rike ne domin kada ya fado sai ya sharbo wayar lantarki mai tsananin wuta mai karfi wanda ya halaka Kafintan nan take.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kafinta Ya Mutu Bayan Ya Sharbo Wayan Wutan Lantarki Yayin Da Ya Subule Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });