• Labaran yau

  Jirgi Mai Saukar Angulu Ya Fado Tare Da Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo. Hotuna  Jirgi mai saukar Angulu da ke dauke da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo tare da wasu na hannun damansa ya rikito daga sararin samaniyya ya fado kasa a jihar Kogi ranar Asabar.

  Mai taimaka wa mataimakin shugaban kasa a harkar sadarwa Laolu Akande ya shaida haka a shafinsa na Twitter . Ya ce lamarin ya faru ne a garin Kabba da tsakar ranar Asabar, ya ce amma Osinbajo ya fita babau ko kwarzane daga jirgin kuma ya zarce zuwa wajen da zai gudanar da harkar da ta kai shi jihar Kogi.

  Wannana shi ne karo na biyu da mataimmakoin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya tsira daga faduwar jirgi mai saukar Angulu a cikin wata takwas.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jirgi Mai Saukar Angulu Ya Fado Tare Da Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });