Hukumar zabe mai zaman
kanta INEC ta saki samfurin hotunan akwatin zaben da za’a yi amfani da
su a zabukkan 2019, Akwatinan zaben na da kaloli daban-daban, inda ko
wanne kallan akwati yake bayyana.
Jan akwati shine na shugaban kasa, bakin akwati kuma na yan majalisar
dattawa, shi kuma koren akwati na majalisar wakilai. Dukkkan zabukan
guda uku za’a yi su ne ranar Asabar 16 ga watan Fabrairu, 2019.
Sauran zabukan za’a yi su ne ranar 2 ga watan Maris 2019, inda shima jan
akwati shine na gwamnoni shi kuma bikin akwatin shine na majalisar
jiha. Suma wadannan zabukan za’a yi su rana daya, INEC ta fitar da wanan
bayanin ta shafin ta na twitter.
Read More at: https://hausa.leadership.ng/2019/02/11/inec-ta-fitar-da-samfur-din-akwatin-zaben-2019/
Read More at: https://hausa.leadership.ng/2019/02/11/inec-ta-fitar-da-samfur-din-akwatin-zaben-2019/
Leadership Hausa
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta saki samfurin hotunan
akwatin zaben da za’a yi amfani da su a zabukkan 2019, Akwatinan zaben na da
kaloli daban-daban, inda ko wanne kallan akwati yake bayyana. Jan akwati shine
na shugaban kasa, bakin akwati kuma na yan majalisar dattawa, shi kuma koren
akwati na majalisar wakilai. Dukkkan zabukan guda uku za’a yi su ne ranar
Asabar 16 ga watan Fabrairu, 2019.
Sauran zabukan za’a
yi su ne ranar 2 ga watan Maris 2019, inda shima jan akwati shine na gwamnoni
shi kuma bikin akwatin shine na majalisar jiha. Suma wadannan zabukan za’a yi
su rana daya, INEC ta fitar da wanan bayanin ta shafin ta na twitter.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi