INEC ta dage haramcin yakin neman zabe zuwa tsakar dare ranar Alhamis

Hukumar zabe mai zaman kanta na Najeriya INEC, ta dage haramcin yakin neman zabe. Wannan ya biyo bayan wani zama da ta yi ranar Litinin a Abuja kan lamarin, kuma daga bisani ta dage haramcin da ta ayyana da farko.

A wata sanarwa da ta fito daga babban jami'i kan ilmantar da masu kada kuri'a na hikumar Festus Okoye ya ce, hikumar ta amince jam'iyu su ci gaba da yakin neman zabe har zuwa tsakiyar dare raanar Alhamis.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post