INEC ta ayyana Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya ci zaben shugaban kasa

Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa INEC, ta ayyana shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a ranar Asabar da ta gabata a fadin Najeriya.

Da  karfe 4:37 na safe ranar  Laraba, shugaban  hukumar INEC Profesa Mahood Yakubu ya karanta sakamakon kuri'u da aka gabatar daga jihohi wanda ya nuna jam'iyar APC tana da kuri'u 15.191,847 yayin da PDP take da kuri'u 11,262,978 sakamakon haka Profesa Mahmood ya ayyana Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya ci zabe.

Ya ce " Bayan Muhammadu Buhari ya ci kuri'u mafi yawa da rinjaye, kuma ya cika sharadodin zabe, na ayyana shi a matsayin wanda ya ci zaben shugaban kasa".

Kalli kuri'u da kowace jam'iya ta samu a zaben shugaban kasa na 2019 a Najeriya:

A 19209
AA 14380
AAC 33,953
AAP 8902
ABP 4523
ACD 11,325
ACPN 7223
ABC 97874
ABP 54930
AGA 4689
AGAP 3071
ANDP 3104
ANN 16779
ANP 3586
ANRP 4340
APA 36866
APC 15,191,847
APDA 26558
APGA 66851
APM 26039
APP 3585
ASD 2146
AUN 1092
BNPP 1649
CAP 1111
CC 2391
CNP 1874
DA 2769
DPC 5242
DPP 14483
FRESH 4554
FJP 4174
GDPN 41852
GPN 4924
HDP 1663
ID 1845
JMPP 1853
JP 1911
LM 1438
LP 5074
MAJA 2651
MMN 14540
MPN 2752
NAC 2279
NCMP 1378
NCP 3799
NDCP 1192
NDLP 1588
NEPP 1524
NFD 4096
NIP 2248
NNPP 6111
NPC 10081
NRM 6229
NUP 5323
PCP 110196
PDP 11,262,978
PPA 21822
PPC 8979
PPN 4622
PT 2613
RAP 2972
RBNP 1792
RP 2388
SDP 34746
SNC 28680
SNP 3941
UDP 3170
UP 1561
UPN 1631
WTPN 732
YES 2394
YPP 21886


DAGA ISYAKU.COM 

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN