• Labaran yau

  Hotuna: Kalli Yadda Dan Shekara 20 Ya Kera Jirgin Sama A Wata Jihar Arewa

  Wani saurayi mai shekara 20 mai suna Yahaya Usman Ahmed ya nuna fasaharsa bayan ya kera wani kwarya kwaryar jirgin sama a garin Yola na jihar Adamawa.

  Yahaya dalibi ne da ya fito da matakin darajar karatu na ajin farko watau First class a Kwalejin koyon Ilimi na Yola.

  Tuni jama'a ke ta tofa albarkacin bakinsu domin ganin gwamnati ta sa hannu domin kara fito da hazaka da basirar wannan yaro domin amfanin jihar Adamawa.

  Yahaya ya yi amfani da wasu karafa da tarikitai ne da ya tsinto ya harhada ya kuma kera wannan jirgi.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Kalli Yadda Dan Shekara 20 Ya Kera Jirgin Sama A Wata Jihar Arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });