Cewa a zabi mutumin kirki ba laifi bane a dokar Allah, ba kuma laifi
bane a dokar mutane, hakazalika ba laifi bane ga ilimi da hikima - Imam
Muhktar Walin Gwandu. Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi a Hudubar Sallar Juma'a na Jajibir ranar Zaben 2019.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi