An kashe mutum biyu tare da kona motoci da dama bayan wasu yan iska sun tayar da fitina a ofishin hukumar zabe INEC a karamar hukumar Obot-Aka da ke jihar Akwa Ibom yayin da ake jiran a raba kayakin zabe gabanin dage zaben ranar Juma'a.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi