• Labaran yau

  An Kashe Matasa 2 Da Suka Kashe Yaro Bayan Sun Yi Masa Fyade A Yemen

  Hukumomi a birnin Aden mai tashar jiragen ruwa a kasar Yemen sun kashe wasu matasa guda biyu ta hanyar barbi a bayansu da bindiga. An sami Wadah Rafat mai shekara 28 da Mohammed Khaled mai shekara 31 da laifin sacewa tare da yi ma wani yaro mai shekara 12 mai suna Mohammed  Sa'ad fyade, daga bisani suka yanke makogoronsa da wuka yayin da yaron ya yi ta ihu da kuka bayan sun yi masa fyde. 

  Da safiyar Alhamis aka iso wani fili da mutanen guda biyu a cikin mota sanye da tufafi mai kalar shudi, aka kwantar da su fuskansu na kallon kasa kuma hannayensu daure a bayansu, daga bisani wani jami'in tsaro ya yi amfani da bindiga kirar AK47 ya dinga harbinsu a baya har suka mutu.

  Wata mata da ta taimaka masu suka daddatse gawar yaron ita ma hukuma ta yanke mata hukuncin kisa. Amma an jinkirta kashe ta har sai ta haihu kafin ita ma a kashe ta .

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An Kashe Matasa 2 Da Suka Kashe Yaro Bayan Sun Yi Masa Fyade A Yemen Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });