• Labaran yau

  An kama kanin wani dan majalisa da bindiga mai barin wuta a ofishin INEC a kudu

  Jami'an tsaro sun cafke kanin wani 'dan majalisar dokoki na jihar Delta mai wakiltar mazabar Udi karkashin jam'iyar PDP  Hon. Uviejorobor bayan sun same shi da bindiga mai barin wuta a cikin motarsa.

  Majiyar ISYAKU.COM ta ce an cafke kanin 'dan majalisar ne yayin da ya yi kokarin shiga harabar hukumar zabe INEC da tsakiyar dare ranar Juma'a, kuma jami'an tsaro suka sami wannan bindiga a cikin motarsa.

  Rahotanni sun ce jami'an tsaro sun yi awon gaba da shi domin gudanar da bincike.

  DAGA ISYAKU.COM \

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama kanin wani dan majalisa da bindiga mai barin wuta a ofishin INEC a kudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });