An kama hadimin wani gwamnan kudu da sakamakon zabe da aka cika kafin a yi zabe

Jami'an tsaro sun cafke wani matashi mai suna Gaius da sakamakon zaben shugaban kasa ranar Juma'a tare da wasu takardu masu muhimmancin gaske na zabe da hukumar INEC tare da wadanda suka shafi gwamnatin jihar Abia. Sakamakon zaben da aka kama ya nuna cewa PDP ta yi galaba a wannan mazaba.

Gaius ya shaida wa jamai'an tsaro cewa yana yi wa wani hadimin Gwamnan jihar Abia aiki ne mai suna  Mr. Chinenye Nwaogu, wanda shi ne mai ba Gwamnan Abia shawara kan harkar matasa.

Majiyar ISYAKU.COM ta ce jami'an tsaro na DSS na gudanar da bincike kan lamarin.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN